One love
KALAMAI MASU SANYAYA ZUCIYA
Gari ya waye ALFIJIR yaketo ,tsananin sanyin
safiya,iska na kadawa .
Alokacinda xakaru ke cara ,alokacinda
yabonki tsananin kaunarki ke kara
kutsawa cikin zuciyata
Wani lokacin sai inkasa zaune inkasa tsaye ke
kawai nake tunawa ,ya'abar alfaharina,
Da sonki nake kwana da sonki nake tashi Aduk
bugun numfashina kece halittar danake
tunawa ,samunki akusa dani shine burin
zuciya
da sauran sassan jikina .
Nafison ace na sameki dan gusarda duk wani
bakin ciki dake cikin zuciyata
Kece sanyin zuciyata da kwanciyar hankalina.
Comments