Farkon Haduwarka Da Budurwa!
Farkon Haduwarka Da Budurwa!
Bayan Gaisuwa wacce tadace da wannan yanayin ko lokacin.
Tundaga lokacin da nafara ganinki, IDAN KAJIMA DA FARA GANINTA KENA.
Tunda naganki, IDAN A YAU KAFARA GANINTA KENA.
Tun daga lokacinda nafara ganinki naji nafara sonki, domin tundaga lokacin ne kika fara saka farin ciki a fuskana a gaskia kincanja rayuwana zuwa abu maikyau ina Alfari da hakan, ina bukatar bata kowane lokaci na rayuwa tane a tare dake sannan a koda yaushe nakasance a tare dake daga naki deenee zancigaba da sonki domin kuwa zan'iya vada rayuwana saboda naki farin cikin.
Comments