Soyayya dadi

 KALAMAN MASU SANYAYA ZUCIYA


Amincin Allah yatabbata agereki ya ma'abociyar kyau da nagarta kece mai kyau kuma kike haskaka masu kyau duk wata mai kyau a bayan kyawunki take, jinjinar ban girma zuwaga sarauniyar mata wacce idan naji muyarki nake manta duk wani bakin ciki da kunci dake tattare dani ina fatar zakiyi bacci lafiya kamar yadda nima zanyi ki huta lafiya daga mai sonki da kaunarki (Deenee)


Daga nan nake muku sallama irinta addinin musulunci


Allah yasa mudace daga naku kamarudeen a mikailu


Domin karin bayani


WHATSAPP NUMBER:-08021735786

https://wa.me/qr/BXQIHWWE7S4EM1

Comments

Popular posts from this blog

xxx_one_+_love

Definetion of business

One love