Zafafan kalaman soyayya masu dadi

 Kalaman Soyayya masu sanyi da dadi


"Kin kasance qbar so da muradin mallaka ga duk idaniyar da tayi arba da kyakkawa Mai cike da siffofi kyawawan da sun wuce kwatance,misali,da duk wani kiyasin mai kiyasi. 

Kina da diri da sura jrin ta matan izza,matan mulki, matan isaa da tinkaho. Fahimta fuska,zuciya ma'aunin mizani. faidar darasi djban ilimi. 

fa'idarsoyayyah cikar burin zukata biyu. kin kasance abar kqunata da bege a yayinda zuciya ta ta bace kuma ta makqnce a cikin duhu da surkukukiyan dausayin kaunar ki Babu kamar ki a wajena kin sani, ke ce muradi na kuma ke nake gani naji zuciya tay sanyi. 

KIN ZAMO zinariya mai cike da zallan zaratan zakwwakuran za6a66un matakai a waje na.inda na saka matsayinki kafafu basu iya kaiwa. farare kuma fekakkun hakoranki masu sheki da walwali a yayinda kikayi tattausan murmushi mai sanya duk wanda yayi arba da su atasayen muradin rabuwa dake akoda yaushe INAYINKI HAR KULLUM. 

Ki fesan turaren ki ta yadda zan rika ji tamkar kina tare dani akoda yaushe,kin zamo ruhina da tsoka ta da bargo na, ke jini CE mai gudana a dukkan sassan jiki na,

kin sace min zuciya a yayinda na kasamallakar kaina. dubun gaisuwa ma tashi tare da fiffiken so ta tabbata a gareki ya ma'abociyar dukkan ni'ima,kin fice kin barsu, ba yadda suka iya,zinariya abar son kowa, barin ruwa kin fj a kwashe, 

Inayinki tawawanda yayi arba da su atasayen nutsuwa kina da siririya, tattausa kuma zazzakan murya mai sanya mai sauraro a cikin dausayin kauna burina naji ki a kusa dani a lokacin da numfashin mu zasu rinka gauraya ta yadda zamu rika jin sautin bugawan zuciyoyin mu atare. ke sarauniya ce, gimbiya, kuma tauraruwa mai haskawa a cikin jerin taurari. 

Comments

Popular posts from this blog

xxx_one_+_love

Definetion of business

One love