Soyayya dadi
KALAMAN MASU SANYAYA ZUCIYA Amincin Allah yatabbata agereki ya ma'abociyar kyau da nagarta kece mai kyau kuma kike haskaka masu kyau duk wata mai kyau a bayan kyawunki take, jinjinar ban girma zuwaga sarauniyar mata wacce idan naji muyarki nake manta duk wani bakin ciki da kunci dake tattare dani ina fatar zakiyi bacci lafiya kamar yadda nima zanyi ki huta lafiya daga mai sonki da kaunarki (Deenee) Daga nan nake muku sallama irinta addinin musulunci Allah yasa mudace daga naku kamarudeen a mikailu Domin karin bayani WHATSAPP NUMBER:-08021735786 https://wa.me/qr/BXQIHWWE7S4EM1